Hukumomi a kasar Saudiyya sun tabbatar da cewa an ga jinjirin watan Shawwal, wanda hakan ke kawo karshen azumin watan Ramadana na shekarar 2025.
shafin Haramain Sharifain ne ya tabbatar da ganin watan a yammacin Wannan rana.
Sanarwar ta ce gobe lahadi ita ce zata zama 1 ga watan Shawwal na shekarar 1446