14.9 C
Kano
Sunday, January 18, 2026

Yanzu-Yanzu: An ga Watan Ramadan a Ƙasar Saudiyya

Kasar Saudiyya ta sanar da ganin jinjirin watan Ramadan na Shekarar 1446 Bayan Hijra a Yau Din nan.

Za dai a fara Azumin bana a kasa mai tsarki daga gobe asabar, a matsayin 1 ga watan Ramadana .

Kafar yada labarai ta Haramain Sharifain dake kasar Saudiyya ce ta Sanar da hakan a Sahihin shafinta na Facebook da X wato Twitter.

Dama dai yau Juma’a ne 29 ga Watan sha’aban Kuma ita ranar da mai alfarma sarkin musulmi ya bada Umarnin a fara duban jinjirin watan duban wata a Nigeria

Labarai masu alak'a

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Kasance tare da mu

0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Sababbin Wallafa