Gwamnan Jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf ya tura sunan Ɗan Gidan Tsohon Gwamnan jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso Mustapha Rabi’u don naɗa a Matsayin Kwamishina
duk kuwa da cewa ba sunan sa kadai bane aka aikewa da majalisar dokokin Kano don tantancewa amma tsintar sunan na Mustafa Kwankwaso ya tayar da cecekuce a kafafen na sada zumunta
Sunayen sun ha’da da:
1- Adamu Aliyu Kibiya
2- Usman Shehu Aliyu Karaye
3- Mustapha Rabiu Kwankwaso
4- Abduljabbar Garko