22.9 C
Kano
Monday, January 19, 2026

Kotu ta yankewa matar da ta auri maza biyu hukunci a jihar Kano

Tun da fari dai an gurfanar da harira Muhammad Tudun Murtala a babbar kotun shari’ar musulunci dake zamanta a First office karkashin jagorancin Munzali Tanko Soron Ɗinki, bisa zargin aure cikin aure, zalika aka gurfanar da wani matashi mai suna Bello Abubakar ‘Yankaba.


‎Da yake yanke hukuncin Alƙalin kotun ya hori harira Muhammad Tudun Murtala ta haddace hizifi goma da ga Alkur’ani mai girma a wata makarantar islamiyya a unguwar ta Tudun Murtala.

‎Zalika Alƙalin ya hori harira ta biya mijin data aura na biyu sadakinsa naira dubu 100.

‎Sai dai a nasa bangaren mijin matar na biyu mai suna Bello Abubakar Ƴankaba ya ce, ya yafe mata wannan

Labarai masu alak'a

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Kasance tare da mu

0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Sababbin Wallafa