Allah ya yiwa dattijon arziki Alh Aminu Dantata rasuwa,hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da jikansa Mustapha ya sanar da safiyar nan
Allah ya jikan Alhaji Allah ya gafarta masa Allah ya bawa iyalai da yan uwa da al’umma hakurin rashin sa ameen ameen