22.6 C
Kano
Tuesday, January 13, 2026

Yanzu Yanzu NNPC ya kara farashin litar mai a Najeriya

Farashin litar mai ya tashi zuwa Naira 1, 030 daga Naira 897 a gidajen mai na kamfanin NNPC a birnin tarayya Abuja a yau LarabaLamarin na baya bayan nan ya faru ne bayar NNPC ya yanke shawarar fita daga yarjejeniyar siyan mai da matatar mai ta Dangote.

Hakan na nufin dai, NNPC ba zai ci gaba da zama mai siyan man shi kadai daga Dangote ba.

Premium Times ta rawaito cewa an siyar da man a gidajen man NNPC da safiyar yau kan N1,030 a Abuja.

Labarai masu alak'a

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Kasance tare da mu

0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Sababbin Wallafa