Da yake yanke hukuncin Alƙalin kotun ya hori harira Muhammad Tudun Murtala ta haddace hizifi goma da ga Alkur’ani mai girma a wata makarantar islamiyya a unguwar ta Tudun Murtala.
Zalika Alƙalin ya hori harira ta biya mijin data aura na biyu sadakinsa naira dubu 100.
Sai dai a nasa bangaren mijin matar na biyu mai suna Bello Abubakar Ƴankaba ya ce, ya yafe mata wannan


