19.2 C
Kano
Thursday, January 15, 2026

Yanzu -Yanzu Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya rasu yana da shekaru 82

Tsohon hadiminsa akan kafofin yada labarai Bashir Ahamad shine ya sanar da hakan a shafinsa na sada zumunta Inda yace iyalansa ne suka sanar da mutuwar sa.

Ya rasu yana da shekaru 82 da haihuwa a duniya.

An haifeshi a ranar 17 ga watan July Disamba na shekarar 1942 ya koma ga Allah ranar 13 ga watan Yuli na 2025.

Ya mulki Najeriya a zamanin mulkin soja daga shekarar 1983 zuwa 1985.

Daga nan ya koma mulkin farar hula a shekarar 2015 zuwa 2023.

Labarai masu alak'a

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Kasance tare da mu

0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Sababbin Wallafa