Jigo a jam’iyyar APC ta jihar kano, Hon. Dr. Mukhtar Ishaq Yakasai, na farincikin gayyatar ‘yan uwa da abokan arziki, zuwa wajan bikin yaye dalibai dubu daya da dari hudu da goma (1410) a karo na biyar (5).
Mukhtar Ishaq Yakasai shine yake daukar nauyin ilimin karatun da horarwar kyauta ga daliban
Sun sami kwarewa akan fannin
1. Computer
2. Video coverage and photo graphic
3. Children computer literacy
4. Graphic design
5. Software engineering
Za’a gudanar da taron a tsohowar jami’ar bayero ta jihar kano.
Gobe lahadi 12th January