29.3 C
Kano
Friday, April 4, 2025

Ja’oji zai sake gwangwaje ‘ya’yan jamiyyar APC

Hon M. Nasir Bala Aminu Ja’Oji zai Ƙaddamar da rabon sabbin motoci guda 12, ga Shugabannin Jam’iyyar APC a Ƙaramar Hukumar Tarauni, don cigaba da motsa Jam’iyyar a wannan rana ta Asabar 11_01_2025.

Waɗan da zasu amfana da tallafin, sun haɗar da Shugabancin Jam’iyyar APC, na Mazabu 10 a Karamar Hukumar Tarauni.

Da Shugabancin Jam’iyya na Matakin Karamar Hukumar Tarauni, sai Shugabancin Dattijai na Karamar Hukumar.

Daga bisani kuma zai bayar da kudi Naira 200,000 ga Shugabancin kowace mazaba domin kama sabon office don gudanar da harkokin Jam’iyyar APC a Karamar Hukumar Tarauni.

Za’a gabatar da wannan taro da karfe 12 na rana anan Jihar Kano.

Labarai masu alak'a

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Kasance tare da mu

0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Sababbin Wallafa