34.4 C
Kano
Sunday, September 7, 2025

Jamiar Bayero ta zaɓi Farfesa Haruna Musa Dambatta a matsayin sabon shugaba

Jami’ar Bayero ta Kano, ta zabi Farfesa Haruna Musa a matsayin sabon shugaban jami’ar.

Farfesa Musa ya zama shugaban ne bayan jami’ar ta gudanar da zaɓe tsakanin ƴan takarar kujerar a yau Talata a harabar jami’ar.

Ga jerin yadda sakamakon zaɓen ya kasance:

1. Farfesa Haruna Musa = 853
2. Farfesa Mahmoud Umar Sani = 367
3. Farfesa Muhammad Sani Gumel = 364
4. Farfesa Adamu Idris Tanko = 161
5. Farfesa Bashir Muhammad Fagge = 18

Labarai masu alak'a

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Kasance tare da mu

0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Sababbin Wallafa