22.9 C
Kano
Monday, January 19, 2026

EFCC ta cafke shahararriyar yar TikTok Murja Kunya

Hukumar EFCC a Kano ta cafke fitacciyar ƴar TikTok ɗin nan Murja Ibrahim Kunya bisa zargin yin liƙi da kuɗin Najeriya.

Wata majiya a hukumar ta tabbatarwa da Freedom Radio kama Murjan.

Ko a kwanakin baya ma EFCC ta kama wasu ƴan TikTok da suka haɗar da Al’amin G-Fresh da Ashir Idris kan irin wannan zargin.

Labarai masu alak'a

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Kasance tare da mu

0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Sababbin Wallafa