16.8 C
Kano
Thursday, February 19, 2026

Da Dumi Duminsa! Sojoji sun tabbatar da juyin mulki a kasar Benin

Sojojin sun sanar da Laftanal Kanal Tigri Pascal a matsayin sabon shugaban soji a ƙasar.

France24 ta ruwaito, sojoji ƙarƙashin jagorancin Laftanar Kanar Pascal Tigri sun karɓe iko da tashar talabijin ta ƙasa, suka kuma bayyana cewa sun “hambarar da Talon daga mulki.”

Har yanzu dai ana ci gaba da sa ido don samun cikakken karin bayani a nan gaba.

Labarai masu alak'a

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Kasance tare da mu

0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Sababbin Wallafa