24.7 C
Kano
Monday, January 19, 2026

Da Dumi Dumi: matatar man Dangote ta sake rage farashin man Fetur cikin makonni biyu

Matatar Man Dangote Ta Sake Rage Farashin Man Fetur A Karo Na Biyu Cikin Makonni Biyu.

Matatar ta rage farashin daga Naira 825 zuwa Naira 815 kan kowace lita, wanda hakan ke nufin gidajen man za su daidaita farashin famfunan su don sayar da sabon farashin

Labarai masu alak'a

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Kasance tare da mu

0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Sababbin Wallafa