Wata takarda da mai magana da yawun gwamnan jihar Kano Alhaji Sunusi Bature Dawakin Tofa ya fitar yace gwamna Yusuf ya kadu da ajiye aikin da kwamishinan yayi
Ya kuma mika sakon godiya sosai abisa gudun mowar da ya bayar.
Tuni gwamna Yusuf ya karbi takardar ajiye aikin na kwamishinan tsaron nan take.
TST Hausa ta rawaito cewa kwamishinan bai bayyana dalilansa na ajiye aikin ba