21.9 C
Kano
Sunday, January 18, 2026

An gabatar da jana’izar Aminu Dantata a Madina

An gudanar da jana’izar Alhaji Aminu Alhassan Dantata, a masallacin Annabi Muhammad SAW, dake Madina, sannan za’a binne shi a makabartar Baqiya.

An dai gudanar da jana’izar bayan kammala Sallar magriba, a masallacin kamar yadda aka sanar tun da farko, bayan dauko gawarsa daga ƙasar Hadaddiyar Daular Larabawa.

Labarai masu alak'a

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Kasance tare da mu

0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Sababbin Wallafa