11.9 C
Kano
Tuesday, January 13, 2026

Kwankwaso Kai waye da zakace a Janyewa Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero Jam’ian Tsaro baka isa ba kuma baka da iko – Alhaji Aminu Babba Dan Agundi

 

Kwankwaso bashi da wani Hurumi na bada Shawarar Janye Jami’an tsaron Gidan Sarki na Nassarawa

Alhaji Aminu Babba Dan Agundi yace Maganar da take kotu to Kai waye zakayi wannan maganar a Matsayin kana wa???

Yace Baka da wani Hurumi akan wannan, kuma koshi Gwamnan Kano Bashi da wannan Hurumin.

Sarkin Dawaki Babba ya kara da cewa Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero kotu ce ta bashi wannan tsaro ba Gwamnati ba.

A don haka ne ma yace wannan maganar da Rabiu Musa Kwankwaso yayi dai dai take da zancen Teburin Mai sayar da shayi.

Sarkin Dawaki Babba yace Idan kwankwaso bai fahimta ba ya Kamata ya gane cewa irinsu da basu da mukamin komi akace a Janyewa Jami’an Sanda.

PR/ABK
23/12/2025

Labarai masu alak'a

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Kasance tare da mu

0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Sababbin Wallafa