Trending Now
LABARAI
Labarai
Tinubu ya umarci asibitocin tarayya su rage farashin wankin ƙoda
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da rage farashin wankin ƙoda daga naira 50,000 zuwa naira 12,000 a manyan asibitocin tarayya a fadin ƙasar.Daniel...
nEWS
iLIMI
Ilimi
Tinubu ya amince da korar duk wanda aka dauka aiki da digiri dan Kwatano
Gwamnatin tarayya ta amince da korar ma’aikatan gwamnati da masu zaman kansu da aka ɗauka aiki da takardar shaidar kammala digiri na bogi da...
lAFIYA
Labarai
Akwai bukatar gwamnati ta rika sakin kudaden gudanar da harkokin alluran rigakafi Akan lokaci: kungiyar AHBN
Kungiyar dake bibiyar kasafin kudin harkokin lafiya musamman akan mata da kananan yara Africa Health Budget Network ta bukaci gwamnati da rika sakin kudaden...
mAFI sHAHARA
tSARO
Yan bindiga sun sake sace mutane sama da 150 a Masarautar Gobir
 Bayan kisan gillar da aka yiwa Sarkin Gobir Alhaji Isa Muhammad Bawa, 'yan bindiga sun sake sace wasu mutane sama da 150 a yankin...