24.6 C
Kano
Friday, April 4, 2025

Yanzu-yanzu: Majalisar Wakilan Nigeria ta amince da ayyana dokar ta baci a Jihar Ribas

Majalisar wakilan Nigeria ta Amince da dokar ta baci da shugaban kasa Bola Tinubu ya sanya a jihar Rivers.

Yayin zamansu na ranar Alhamis, ƴan majalisar wakilan sun amince da gagarumin rinjaye ƙudirin shugaban ƙasar na ayyana dokar ta ɓaci a jihar Rivers.

a dai ranar Talatar da ta gaba tane Shugaba Tinubu ya ayyana dokar ta-ɓaci a jihar inda ya dakatar da gwamnan jihar da sauran zaɓaɓɓun shugabanni

Labarai masu alak'a

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Kasance tare da mu

0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Sababbin Wallafa