Lauya mai zaman manta a nan Kano Hadiza Nasir Ahmed ta lashe zaben ta a matsayin mataimakiyar sakataren kungiyar reshen jihar Kano
Hadiza Nasir Ahmed ta shaidawa jaridar Dailywatch24 cewa tayi godiya ga Yayan kungiyar da suka zabeta in da ta ce zata yi dukkan kokarin ta wajen kawo cigaba a kungiyar zuwa mataki na gaba.