39.9 C
Kano
Saturday, April 26, 2025

Hajjin bana: Saudiyya ta fitar da jerin Harsuna 20 da za a fassara hudubar Arfat da su

Hukumomi a kasar saudiyya sun bayyana cewa a bana za a fassara hudubar ranar Arfat da harsuna duniya kimanin 20.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da shafin Haramai Sharifain ya fitar

Ga lissafin harsunan da za a fassara hudubar da su:

1. English
2. French
3. Malay
4. Urdu
5. Persian/ Farsi
6. Chinese
7. Turkish
8. Russian
9. Hausa
10. Bengali
11. Swedish
12. Spanish
13. Swahili
14. Amharic
15. Italian
16. Portuguese
17. Bosnian
18. Malayalam
19. Filipino
20. Germany

Idan za a iya tunawa  ko a bana ma sai da aka sanya harshen Hausa cikin manyan harsunan da aka fassara hudubar da shi.

Ana dai gudanar da Arfat ne a ranar 9 ga watan zulhijja na kowacce shekara, wanda kuma shi ne watan karshe cikin jerin watannin musulunc

Labarai masu alak'a

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Kasance tare da mu

0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Sababbin Wallafa